Aisha Humaira da Aminu Bono, sun maida martani ga masu zagin su da Uban gidan su Rarara kan gasa A shekaran jiya kunga videon yadda bada...
Aisha Humaira da Aminu Bono, sun maida martani ga masu zagin su da Uban gidan su Rarara kan gasa
A shekaran jiya kunga videon yadda bada Sakamákon gasa ya gudana a garin katsaina harila yau Ganiba
yanda hakan ya haddasa rigima wasu na zagi da fadar maganganu gami da korafin ba'a yi musu Adalci ba inda mafi akasarin masu korafin ma wayanda suka sami dubu dari darinne wayanda basu samu komai ba basu fiya tada hankali ba dukda kuma sun finkowa yawa daga Bisani manyan yan tawagar Rararan AÍsha Humaira.da Aminu S Bono sun fito sunyi wasu jawabai ga wayanda ke ta zage zagen domin wani ra ayinsu dasuka sani
dama wanda basu sani ba game da gasar
Abundai Yabawa Mutane Mamaki Kwarai Da gaske Yayinda Mutanen Suke Zaginsu Idonsu Arufe Yawancin Mutanen Dasuke Zaginsu Babu Ruwansu Acinkin Gasar Da akasa Ma anadai Saubasu Kasance Yadanda Suka Shiga Gasarba
Read Also: Latest Update About Facebook Lite
Wadanda babu Ruwan Sane Suke Zagegen Akansu S Bono Dakuma Aisha humaira Dashi Kansa Rara.Shinema Yasamasu Sukafito Suka Maida Martani Akan Abunda Yafarun Nazagin Nasu Da ake Basujiba Basu Ganiba
No comments