Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Aisha Izzar so Tasake Shan kalubale Na Raayinta Akan Shi a

  Aisha Izzar so Tasake  Shan kalubale Na  Raayinta Akan Shi a Daga bangaren jarumar shiri mai dogon zango na Izzar so Aisha najamu kuma w...

 Aisha Izzar so Tasake  Shan kalubale Na  Raayinta Akan Shi a


Daga bangaren jarumar shiri mai dogon zango na Izzar so Aisha najamu kuma wannan karon ma kalubale ta samu na kasancewar tana alakanta kanta da kungiyar shi'a wanda wannan bashine karo na farkoba data alakanta -Kanta da küngiyar ta shi ar

Ko a shekarar da ta gaba ta ranar zagayowar maulidin Imam Ali Aisha tayi wa musulmin duniya ta'aziyyar rasuwar iman Alin wanda wannan shine ya bude kofar cece kuce da dangantata da shi'an wanda har hakan yasa ta fito tayi magana kan lamarin inda ta ce dan musulmi yayi murna da haihuwar

Iman Ali shikenan da fidama shine anshi'a Shin sai yan shi'a ne ke son Imam Ali?

A wannan karon ma Jarumar ta sake shiga irin wannan cece kucen a ranar Ashura ranar da daukacin yan shi'ar ke tattaki da koke koke na bakin cikin tunawa da kisan gillar da akayiwa jikan annabi Imam hussaini inda a ranar Aka ga Aisha Izzar so ta wallafa wani videon ta sanye da bakaken kaya kamar yadda yan shi'an keyi taje ta shiga mota kana a kasa ta sanye da alamar  kuka da alamar Addu'a da alamar damuwa da kuma alanmar soyayya

Koda ganin wannan sai fa aka dakko waccan maganar mabi'ya shi'an na ta labbaika ya hussain wasu na bada tabbacin kasancewar ta a kungiyar ta shi'an

Sai dai wannan karon har kawo iyanzu Aishan bata cewa kowa komai ba ba wanda ta tankawa kuma batayi wani martani ba wannan magannagnu da ake mata basu sa ta bayyana bata da alaka da kungiyar ta shi'a ko ta nesanta kanta da ita ba haka kuma bata bada tabbacin tana cikin kungiyar ba haka zalika a aikace ba aga tana aikata abunda yake tabbatarda kasan cewarta akungiyarba 


No comments