Aisha najamu da murja Tik Tok Sun Goyi Bayan Ado Gwanja Akan Wakar CHASS Abokan sana'ar ado gwanja sun koka kan abinda akayiwa dan u...
Aisha najamu da murja Tik Tok Sun Goyi Bayan Ado Gwanja Akan Wakar CHASS
Abokan sana'ar ado gwanja sun koka kan abinda akayiwa dan uwan su kuma mawaki ado gwanja kan wakar sa ta chass da ajiya wannee
auya ya shigar dashi kara wanda yanzu haka tun ajiya mawakin yasaki abarshi a dandalin na YouTube ga yadda karar tasu tafara kafin sakin wakar
Kowacce Daga Cikin Jarunan Guda Biyu sunnuna Bacin Ransu Kwarai Dagaske Akan Karar Da Aka Shigar Ta Jarumin Ado Gwanja
Bayan Suma Mutane Dadama Adan Dalin Na Tiktok Sun fito Sun Nuna Bacin Rai Kwarai Dagaske Akan Cewa Za a Rage Masu Ni shadi Akan Wakar Ta Chass
Saidai wadan nan Maganganun Kokadan Basuyi Tasiriba Ga Wadanda Sukeda Niyyar Hukunta Ado Gwanja Domin Kuwa Kamarma Ankara Masu Karsashi Akan Tuhumar Mawakin Ado Gwanja nee
No comments