Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Innalillahi Wani Labari Mara Dadi Jarumi Aminu Shareef Momo Yasha Ihun Tofin Alatsine A Cikin Kasuwar Singa

Innalillahi Wani Labari Mara Dadi Jarumi Aminu Shareef Momo Yasha Ihun Tofin Alatsine A Cikin Kasuwar Singa Ajiya ne jarumi aminu sharee...

Innalillahi Wani Labari Mara Dadi Jarumi Aminu Shareef Momo Yasha Ihun Tofin Alatsine A Cikin Kasuwar Singa

Ajiya ne jarumi aminu shareef momo yasha bata liyar ihun wasu matasa a cikin kasuwar singa wanda wani matashi yayi masa ta'adi inda ya fasa masa mota a tsakiyar kasuwa walla Allah Wannan matashin da kura yayi wannan aika aikar
kodai me mashin ne amma anfi ala kanta abun cewa da me kura ne yayi ta'adin

Abinda yusa ake alakanta Abun da me kurane shine sanin kowa ne yasan yanda masu dakon kasuwar singa yanda suke haba haba suje sukaî kayan da aka Dora masü walau akura walau a kai suna tafiya cikin rashin lura da nuna sunfi kowa sauri kowa suka hadu dashi a hanya idan har sukai aune sai dai kaji anyi awangaba dakai kawai me hankali ne ma zai daga kai yadubeka yabaka hakuri

To ajiyama hakan ta faru da anminu shareef momo inda acikin kasuwar akai masa barna jarumin ya murda gashin bakinsa yace baisan Wani hakuri ba sai anbiyashi irin barnar da akai masa, cewar hakan da yayi shine abin yabawa mutane mamaki ace ya za'ayi ace kamar aminu
sharef momo dan anyi masa barna yace sai anbiyashi inda hakan yajawo mai cece kuce

Aminu Shareef Momo

To ajiyama hakan ta faru da anminu shareef momo inda acikin kasuwar akai masa barna jarumin ya murda gashin bakinsa yace baisan Wani hakuri ba sai anbiyashi irin barnar da akai masa, cewar hakan da yayi shine abin yabawa mutane mamaki ace ya za'ayi ace kamar aminu sharef momo dan anyi masa barna yace sai anbiyashi inda hakan yajawo mai cece kuce

Babu shakka dole abin yabawa mutane mamaki akan kudi ne da basu taka kara sunkarya ba amma yace sai anbiyashi inda atake aka samu Wani bawan Allah ya biya shi kudi 10k domin ya gyara barnar da akai masa aikuwa yasa hanu
yakarba hadda irgasu daya bayan daya
Gadai bidiyon ku gani
   
No comments