Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Wani Abu Na Neman Faruwa Adam A Zango Ya Taya Budurwar Sa Samha M Inuwa

Kunji Irin Abinda Adam A Zango Yayiwa Masoyoyar Sa  Ranar Birthday Dinta Samha M Imuwa Babu shakka idan baku manta bajaruma Samha m inuwa...


Kunji Irin Abinda Adam A Zango Yayiwa Masoyoyar Sa Ranar Birthday Dinta Samha M Imuwa


Babu shakka idan baku manta bajaruma Samha m inuwa itace wacca tayi kaurin sunaa Bangaran ticktock wajan yaga dala, tafito ta Bayyana irin adadin kaunar da take yiwa Adam a Zango a shafin nata na sada zumunta jarumar ta Bayyana hakanne abaya ayayi., Sakin wani fefan Bidiyo datayi take magana akan cewa itafa daga Yau tadaina tictok domin kuwa aure zatayi Ashe jarumar tayi hakan ne domin tsokanar mabiyan nata

Haka zalika sai daga baya muka gano cewar Samha m inuwa  gafa Inda hankalinta ya karkata inda daga bisani ta Dauki wani bidiyo tahada da hoton ta dana Jarumi  Adam a Zango ta kuma dora a shafin nata Na sada zumunta sanna tayi wani jawabi akan Wanna hoton, inda Samha m inuwa tace hanta da jini babu me Rabasu itadai ga wanda zata aura Adam a Zango

Haka zalika ta bayyana soyayyar jarumi Adam a Zango. a shafin ta na sada zunmunta yayin da ta Samu korafa korafe akan wanna lamarin tun Awanchan locacin da mabiyanta wasu Na mata Fatan alkhairi wasu kuwa akasin hakaa

YOU CAN ALSO READ THE LATEST ABOUT CLICK HERE  HADIZA GABON


Babu shakka mutane sunata zuba ido suga shin Jarumi Adam a Zango zai taya ta murnar birthday Din ko kuma zaiki, wanda akarshe ya tayata Murna gami da kalami tattausa inda itakuma ta Mayar masa da comment din kunji abinda kowa Yace


Samha M Inuwa Da Adam A Zango


Adam a zango wallafa hoton ta a shafin nasa
Instagram inda yace?
YOU CAN ALSO READ THE LATEST ABOUT CLICK HER Abduljabbar Nasiru Kabara

No comments