Rarara Butulu Ne Kuma Sai Ta Zagi Shaaban Sharada Sai Rarara yazagi Shaiban yadda yaiwa Shekarau da Kwankwaso cewar Tahancy/Ahlan yas...
Rarara Butulu Ne Kuma Sai Ta Zagi Shaaban Sharada
Sai Rarara yazagi Shaiban yadda yaiwa Shekarau da Kwankwaso cewar Tahancy/Ahlan yasake Raddi gamasu zagin Rarara
Wannan dan gwagwarmayan mai rajin kishin arewa Tijjani Ahmad Abdullahi da aka fi sani da Tahancy ya fito yayi wasu zafafan kalamai ga Rarara inda ya bayyana yadda yake auri sakin yan takara a kano inda ya bayyana kamar yadda Rarara ya butulcewa kwankwaso da shekarau haka wataran zai butulcewa sha'aban har ma yayi wakar ya zage shi inda ya kara da jan hankalin sha'aba din baiyana dalilin samun Sanin da Ganduje da aI Sauran abubuwa da ya fito da su
Shiko aminu Ahlan a yayin da ake zagin Rararan da fadar maganaganu marasa dadi akan sa musamman wayanda suka yi gasa suke ganin ba'a yi musu adalci ba fitowa yayi ya bashi kariya kamar yadda yadda yasaba Inda yakara Dajamasu Kunne Akan Rararan
Sai dai wannan bada kariya ga Rarara da Ahlan ke yi ba irin zagin da bai ja masa ba wasu su ce masa dan maula ko dan baranda wasu ko su masa zaginnda yafi na rararan amma baya kasa aguiwa
da an zagi rararan Sayya Fito Yadinga Bashi Kariya
No comments