See What Ali Nuhu Said To Rabilu Ibros Son Today Fitaccen Jarumin Kannywood kuma uba a masana'antar Sarki Ali Nuhu ya taya É—an gida...
See What Ali Nuhu Said To Rabilu Ibros Son Today
Fitaccen Jarumin Kannywood kuma uba a masana'antar Sarki Ali Nuhu ya taya É—an gidan Ibro wato Hannafi Rabilu Musa Ibro murnar samun Mota daga gasar Sha'aban Sharada Challenge.
Idan baku manta ba fitaccen Mawaki Dauda Kahutu Rarara ne dai ya bashi mota lokacin da akai bikin mika motocin ga wadanda sukai nasara.
Wane fata zaku yi masa?
No comments