Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Presidor Yasa Yan Banga Da Yan Sakai Cikin Daji Nemo Sumayya

 Presidor Yasa Yan Banga Da Yan Sakai Cikin Daji Nemo Sumayya Shirin Labarina Shiri ne Da A Yanzu Ya Kere Saoinsa Sa Da Dama A Masanaanta...

 Presidor Yasa Yan Banga Da Yan Sakai Cikin Daji Nemo Sumayya

Shirin Labarina Shiri ne Da A Yanzu Ya Kere Saoinsa Sa Da Dama A Masanaantar Kannywood Mun Ga A Wannan Satin Da Ya Wuce Mun Yan Garkuwa Da Mutane Sun Kira Waya Inda Sukace Ga Irin Kudin Da Zaa Basu Sai Dai Mun Hango  Presidor A Wancan Satin Yana Shirye Shiryen Yadda Zai Hada Kudin Kuma Yana Wani Tsare Tsare Wanda Yaki Gayawa Kowa Ya San Me Ake Ciki Amma,Sai Dar Haryanzu Bamuga Baba Daudu A Cikin Shirin Ba Ko Menene Dalili Mu Kanmu Muna Neman Amsar Hakan,Sai Kuma Muka Hango Presidor Yayi Gangamin Ya agaji Da Yan banga Sun Shiga Daji Suna Neman Masu Garkuwar Da Sumayya Yana Basu Umarnin Abunda Zasu Dunga Yi A Cikin Dajin

READ ALSO: WHY WE REPLACE NAFISA WITH FATI WASHA

READ ALSO: NEXT SAIRA MOVIE UPCOMING SERIES


Presidor Yana Bada Umarmin Yadda Zaa Shiga A Kaddamarwa Yan Garkuwa A Gefensa Ga Daddy Hikimah Wato (Abale) Ga Sai Dai Munga Bakuwar Fuska Wato Nakalele Wanda Shima A Yanzu Yana Taka Rawa A Role Din Yan Daba Wanda A Da Acikin Shirin Babu Shi

Mene Ne Raayinka A Cikin Wannan Shiri Comment Bellow

No comments