Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Za mu shirya fim wanda ya fi ‘Labarina’- Darakta Aminu Saira

  Za mu shirya fim wanda ya fi ‘Labarina’- Darakta Aminu Saira Mai shirya fina-finai a masana’antar Kannywood, mashiryin shirin ‘Labarina’ A...

 Za mu shirya fim wanda ya fi ‘Labarina’- Darakta Aminu Saira

Mai shirya fina-finai a masana’antar Kannywood, mashiryin shirin ‘Labarina’ Aminu Saira, nan gaba zai shirya wani fim ɗin da zai fi Labarina shahara da karɓuwa a Duniya.

Wannan dai na zuwane lokacin da ake tafka mahawara a kafafen sada zumun ta kan cewar Aminu Saira bai taɓa shirya fim kamar ‘Labarina’ ba, kuma bazi ƙara shirya makamancin sa ba.

Sai dai a tattaunawar sa da wakilin Northeflix Darakta Aminu Saira yace wannan hasashe ne kawai na mutane “ko a baya ma na shirya fim ɗin “Ga duhu Ga haske” da shima ya shahara, kuma akai cece-kuce akan sa, amma daga baya fina-finan da suka biyo bayan sa, sai kuma akai ta cewa sun fi shi kyau da tsaruwa”.

READ ALSO: NEXT SAIRA MOVIE UPCOMING SERIES

READ ALSO: LATEST UPDATES IN LABARINA MOVIE

Za mu shirya fim wanda ya fi ‘Labarina’- Darakta Aminu Saira


Daka ƙarshe yace nan gaba kaɗan zasu shirya fina-finan da zasu wuce ‘Labarina’ kyau da tsaruwa

READ ALSO: NEW LABARINA SONG

No comments