Tagwayen Asali Za Su Auri Tagwaye A Katsinađź’• Za a daura auren Tagwayen Asali (Hassan Sani Abubakar da Hussaini Sani Abubakar) da Hassana ...
Tagwayen Asali Za Su Auri Tagwaye A Katsinađź’•
Za a daura auren Tagwayen Asali (Hassan Sani Abubakar da Hussaini Sani Abubakar) da Hassana Abdu Bawa da kuma Hussaina Abdu Bawa a Dutsin-Ma jihar Katsina ranar Asabar 8 ga watan Janairun 2022.
Allah Ya sanya alheri
No comments