Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

NAZiRU SARKIN WAKA YA ZO SABON SAQO

NAZIRU SARKIN WAKA YA ZO SABON SAQO   Shahararre kuma sanannen mawaki kuma mai daukar nauyin fim din Labarina shiri mai dogon zango da ake...

NAZIRU SARKIN WAKA YA ZO SABON SAQO 

 Shahararre kuma sanannen mawaki kuma mai daukar nauyin fim din Labarina shiri mai dogon zango da ake nunawa a tashar Arewa24, ya zo da wani dan tsokaci inda yake kalubalantar mutane musamman ma wadanda suke cewa wai babu inda aka ce a doki mace a ilahirin liiittafi mai tsarki wato al-Qur'ani.

Hamashakin mawakin dai cewa yayi ya bincika al-Qur'ani kuma ya samo ayar da ta bada dama cewa "za a iya dukan mace muddin rashin sanin ya kamatan ta ya wuce gona da iri, sannan yaci gaba da cewa yana so shima wani ya shaidawa mutane ayar da tace kada a doki mace kamar yadda ya nunawa duniya ta gani.

READ ALSO: NEW LABARINA SONG

READ ALSO: NEXT SAIRA MOVIE UPCOMING SERIES

No comments