Allah Sarki Wani Mawaki Ya Rera Mai Ban Tausayi Kan Kisan Da Akayiwa Hanifa Dalilin Da Abubawan Da Akayi Wa Yarinyar Yar Shekara 5 Rashin A...
Allah Sarki Wani Mawaki Ya Rera Mai Ban Tausayi Kan Kisan Da Akayiwa Hanifa
Dalilin Da Abubawan Da Akayi Wa Yarinyar Yar Shekara 5 Rashin Adalci Inda Akayi Mata kisan Wulakanci Don Haka ne Aka Sani Wani Mawaki A Cikin Masanaantar Kannywood Wanda Ya Rera Wakar Da Taja Hankalin Jamaa Wakar Ta Samu Karbuwa Sosai inda Tasaka Mutane Kuka Sosai Da Sosa