Wannan waka ce da Nura M Inuwa mai taken ‘Dan Gwarzo Kafin Rabbana’ kun san kowaye yake nufi da Hakan.?. Prof Adamu Abubakar Gwarzo ne...
Wannan waka ce da Nura M Inuwa mai taken ‘Dan Gwarzo Kafin Rabbana’ kun san kowaye yake nufi da Hakan.?.
Prof Adamu Abubakar Gwarzo ne wanda babban professor nan da yake taimakawa al’umma da nuna cewa a koda yaushe wanda yafi wani karfi ya taimakeshi.
Wanda Nura M Inuwa yana daga cikin mawakan wannan professor ya rera masa waka akan mukamin sarautar wazirin hausawan turai.