Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Bana da Burin daya wuce na Auri tsohon shugaban ƙasar Najeriya Ibrahim Babangida ( IBB ) ~Cewar Nafeesat Sa'eed..

 Bana da Burin daya wuce na Auri tsohon shugaban ƙasar Najeriya Ibrahim Babangida ( IBB ) ~Cewar Nafeesat Sa'eed.. Matashiya Nafeesat Sa...

 Bana da Burin daya wuce na Auri tsohon shugaban ƙasar Najeriya Ibrahim Babangida ( IBB ) ~Cewar Nafeesat Sa'eed..


Matashiya Nafeesat Sa'eed ƴar asalin jihar Katsina ta bayyana a shafinta na Na kafar Sadarwa Facebook Cewa" Tun Lokacin data samu Labarin Tsohon Shugaban ƙasa IBB bashi da Aure taji ta kamu da Mugun Sonshi Kuma tana Neman Alfarmar Makusantan shi dasu haɗata dashi..



Ta ƙara da Cewa matukar Bata same shi a matsayin Uban Ƴayanta ba to Tabbas zata shiga Yanayin da Fitarsa saidai Wani Ikon Allah..


Wane Fata zaku mata?


- KATSINA ONLINE

Ads h