Buhari Ya Ƙaddamar da Dalar Shinkafa Mafi Girma A Nahiyar Afirka Daga Ibrahim Da'u Mutuwa Dole Shugaban ƙasar Nigeria Muhammadu Buhari...
Buhari Ya Ƙaddamar da Dalar Shinkafa Mafi Girma A Nahiyar Afirka
Daga Ibrahim Da'u Mutuwa Dole
Shugaban ƙasar Nigeria Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da Dalar Shinkafa mafi girma a nahiyar Afirka a yau talata 18/01/2022.
Ƙaddamar da Dalar shinkafar ya gudana ne a babban birnin tarayya Abuja, ƙarƙashin jagorancin ƙungiyar manoman shinkafa Rice Farmers Association Of Nigeria (RIFAN)
Anyi shirin ne domin a karya farashin shinkafa a faɗin Nigeria saboda talaka ya samu sauƙin saya.