Osinbajo Ya Shiga Masallaci Da Takalmi A Jihar Kano Obama ma da zai shiga Masallaci sai da ya cire takalmi watakila saboda ya girmama Musul...
Osinbajo Ya Shiga Masallaci Da Takalmi A Jihar Kano
Obama ma da zai shiga Masallaci sai da ya cire takalmi watakila saboda ya girmama Musulmi da suke Sallah a ciki saboda ya san suna cirewa in zasu shiga, amma shi Osinbajo ba wanda ya iya ce masa ya tube takalmi Musulmi basa Sallah da takalmi akan dadduma, gaskiya cin fuska ne ana kallonsa da takalmi amma ba wanda ya nuna masa ya cire alhali duk 'yan tawagar kowa ya cire nasa da zai shiga.
Abin tambaya anan Masallacin Villa da Shugaban kasa idan zai shiga sai ya cire takalmi, haka in Osinbajo zai shiga da takalminsa? Ai shikenan.
Daga Yasir Ramadan Gwale