Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

MARYAM BOSS TA BUGA CALENDER NA FITOWARTA DAGA HANNUN KIDNAPPERS

 INDA RANKA DUNIYA . A yayin da zakuga wasu na buga  Calendar  murna ga aure ko biki  kota kammala karatu ita  Maryam an bugamata calendar n...

 INDA RANKA DUNIYA.

A yayin da zakuga wasu na buga  Calendar 

murna ga aure ko biki  kota kammala karatu ita  Maryam an bugamata calendar ne abisa murnar masu garguwa da mutane sun saketa.

Mezakuce?


Daga Kamalancy

No comments