Zubaida Ta Kashe Kanta Bayan Sabanin Daya Shiga tsakaninta Da Saurayinta Wannan Budurwar Mai Suna Zubaida Yar Asalin Wamako Dake Jihar S...
Zubaida Ta Kashe Kanta Bayan Sabanin Daya Shiga tsakaninta Da Saurayinta
Wannan Budurwar Mai Suna Zubaida Yar Asalin Wamako Dake Jihar Sokoto Karamar Hukumar Kirfi
Ta Zubawa Kanta Fetur Ta Cinnawa Kanta Wutan Dayayi Sanadiyar Mutuwar ta Har Lahira
Wani Dan Uwan Zubaida yace sabani Ne Yashiga Tsakaninta Da Saurayin Da Take Tunanin Zata Aura
Daga Majee Wakilin Karamchi
No comments