TIRKASHI || Mahaifiyar Abdulmalik Taki Karban Rikon 'ya'yansa. Daga Aisha Aliyu Mubi Mahaifiyar Abdulmalik Tanko Mutumin nan da yayi...
TIRKASHI || Mahaifiyar Abdulmalik Taki Karban Rikon 'ya'yansa.
Daga Aisha Aliyu Mubi
Mahaifiyar Abdulmalik Tanko Mutumin nan da yayi wa Hanifa Abubakar kisan Gilla yarinya'yar kimanin shekaru 5 a duniya a Jihar Kano
Taki Karban Rikon 'ya'yansa Tace Babu Wani Abun Da Ya Rage Tsakanin Ta Dashi, kamar yadda majiyar Yola 24 ta ruwaito.
Sai dai har izuwa yanzu da muke hada wannan rahoton bamu samu sahihancin labarin ba amma wani marabuci kana dan jarida Mohammed bana ya wallafa a shafinsa na Facebook.
No comments