Abin Al'ajabi Baya karewa, Wani dattijon mutum me Shekara 400 mazaunin Kasar Sin China a yanzu haka ana tunanin wannan mutumin shine...
Abin Al'ajabi Baya karewa, Wani dattijon mutum me Shekara 400 mazaunin Kasar Sin China
a yanzu haka ana tunanin wannan mutumin shine daya tilo dattijon da yafi kowa shekaru a Duniya, Sannan Malamin mujami'a ne wanda haryanzu yake gudanar da Aekin ibadarsa, babu Shakka wannan mutum ya debi Shekaru Masu yawan gaske da har za'a iya ganin al'ajabin abin, a Baya bayan nan ne aka taba samun dattijo me Shekara 200 wanda ake tunanin yafi kowa shekaru a Kasar ta China, amma yanzu wannan Dattijan ya shafe tarihin wancan mutumin, Ikon Allah de Baya karewa a Duniya, kuma haka baiwarsa bata karewa a Duniya, masana bincike sun bayyana cewa, da yuwar nan gaba ma a sake samun Wani dattijon me Shekaru kamar wannan, saboda kowane Zamani yana zuwa da abun al'ajabinsa ne, tarihi yakan mai maita kansa wasu lokutan da dama, amma irin wannan abin Al'ajabi yakan dade be faru ba a Duniya, a tarihin Duniya Kasar Sin ( China ) itace Kasa mafi yawan Al'umma masu dumbin
Shekaru a Duniya, se kuma Kasar India fake mara musu Baya.