Dan uwan Lata Mangeshkar kenan, Adinath Mangeskhar yayin da ya riƙo tokarta bayan an ƙona ta kamar yadda addinin Hindu ya tanada. Fitacciya...
Dan uwan Lata Mangeshkar kenan, Adinath Mangeskhar yayin da ya riƙo tokarta bayan an ƙona ta kamar yadda addinin Hindu ya tanada.
Fitacciyar mawaƙiyar Indiyar dai ta rasu tana da shekara 92 a duniya.
Allah ɗaya gari bam-bam.
No comments