Bi’izinillahi Duk Ɗan Takarar Da Buhari Ya Ɗaga Hannun Sa a Zaɓen 2023 Sai Mun Kayar Da Shi, Inji Sheikh Bello Yabo. Wannan Matsalar Datake...
Bi’izinillahi Duk Ɗan Takarar Da Buhari Ya Ɗaga Hannun Sa a Zaɓen 2023 Sai Mun Kayar Da Shi, Inji Sheikh Bello Yabo.
Wannan Matsalar Datake Tsakanin Mallan Bello Yabo Da General Buhari Ta Dade Kuma Taki Ci Taki Cinyewa Saboda Rashin Adalci Da Buhari Da Kuma Irin Shugabancin Da Buhari Yake Yiwa
-Idon Mikiya
No comments