Anyi kira ga hisbah kan matashi da ke sumbatar yan mata/ Saddiq Sani Saddiq ya warware zare da Abawa Tabbas wannan abun da ni kaina mai ubu...
Anyi kira ga hisbah kan matashi da ke sumbatar yan mata/ Saddiq Sani Saddiq ya warware zare da Abawa
Tabbas wannan abun da ni kaina mai ubutu nasan cewa wannan matashi sai an nemeshi domin min da fari wannan matashi ya fara ne ta shafin tik tok inda yake yin wani abu da ake ce masa da turanci social exeriment a turance ke nan,Abun dai na wannan matashi ya fara ne yana bi cikin makaranta yana yin social experiment yana dorawa a tik tok mutane na gani suan jin dadi domin nishadi sai gashi kuma yanzu mungasnshi yafito da wani prank na KISS KO MARI wannan na tabbata nu kaina mai rubutu yayi domin abu 2 neman sun ko kuma kawai iskanci amma ku biyo mu don gani yadda zata kasance
PLAY AND DOWNLOAD
No comments