Babu Allah A Ran Yan Film Ali Nuhu Da Falalu A Dorayi Acewar Sarkin Waka Duba Da Abin Da Ya Faru Na Hirar Ladin Cima A Gidan TV Na BBC Hausa...
Babu Allah A Ran Yan Film Ali Nuhu Da Falalu A Dorayi Acewar Sarkin Waka
Duba Da Abin Da Ya Faru Na Hirar Ladin Cima A Gidan TV Na BBC Hausa Inda Tayi Magana Akan Kudin Da Ake Biyanta 2k Zuwa 5k Sai Mukaga A Bayan Hira Da Tayi Ali Nuhu Ya Maida Martani Da Tsohuwa Ladin Cima Shida Falalu A Dorayi,Inda Kuma A Yanzu Mukaga Naziru Sarkin Waka Ya Fatattaki Sarki Ali Da Falalu A Dorayi Akan Cewa Suji Tsoron Allah Karya Sukeyi
No comments