Hamisu Breaker So Wannan Waka Ta So Ta Hamisu Breaker Waka Ce Data Samu Kwarewar Aiki Da Rubutu Bayan Ha Kuma Waka Ce Wadda Aka Gina Ta A K...
Hamisu Breaker So
Wannan Waka Ta So Ta Hamisu Breaker Waka Ce Data Samu Kwarewar Aiki Da Rubutu Bayan Ha Kuma Waka Ce Wadda Aka Gina Ta A Kan So Wato Soyyayya Tsakanin Masoya Tabba Hamisu Breaker Ya Samu Title Wanda Zaiyi tunkaho Dashi Wanda Kowani Mawaki Yake Son Samu Sai Gashi Breaker Din Ya Tsinci Dami A Kala,Sa Alama Wannan Waka Ta So Zata Samu Karbuwa Dom Ni Kaina Naji Wakar Ta Kwanramin Sosai
Play And Download Audio
No comments