Babu Wata Tsaftatatciyar Sana'a Irin Harkar Fim ~Hafsat Idris Barauniya Jarumar wasan Hausa Hafsat Idris a shafinta na Twitter tace ...
Babu Wata Tsaftatatciyar Sana'a Irin Harkar Fim ~Hafsat Idris Barauniya
Jarumar wasan Hausa Hafsat Idris a shafinta na Twitter tace "babu tsaftatacciyar sanar'a irin sanar'ar film.
Shin wannna magana haka take?
Daga ASY
No comments