Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Ladin Cima Ba Ta Yi Karya Ba, Ni Ma Yunwa Da Wahala Ta Sa Na Bar Harkar Fim Na Koma Jari Bola, Cewar Ansa H.M Maitasa

 Ladin Cima Ba Ta Yi Karya Ba, Ni Ma Yunwa Da Wahala Ta Sa Na Bar Harkar Fim Na Koma Jari Bola, Cewar Ansa H.M Maitasa Ladi gaskiya ta faÉ—a ...

 Ladin Cima Ba Ta Yi Karya Ba, Ni Ma Yunwa Da Wahala Ta Sa Na Bar Harkar Fim Na Koma Jari Bola, Cewar Ansa H.M Maitasa

Ladi gaskiya ta faÉ—a maganar ta, lokacin da ina dan Kannywood yunwa ce ta kore ni na gudu. Sai mu je daukar fim ko abinci ci babu, da kafa ta na gudu, dole ta sa na koma jari bola na ina zuwa makaranta, ina dan manejin rayuwa ta", cewar Anas H.M Maitasa

No comments