Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Batun Sai An Yi Zina Da Wasu Matan Kafin A Saka Su A Fim Wallahi Gaskiya Ne Bazan Janye Ba Naziru Sarkin Waka

  Batun Sai An Yi Zina Da Wasu Matan Kafin A Saka Su A Fim Wallahi Gaskiya Ne DAGA Musa Yaro Wallahi kannywood kaso 90  mazinata, ne kuma ma...

 Batun Sai An Yi Zina Da Wasu Matan Kafin A Saka Su A Fim Wallahi Gaskiya Ne


DAGA Musa Yaro

Wallahi kannywood kaso 90  mazinata, ne kuma maganar zina da mace kafin a saka ta fim, Wallahi, Wallahi gaskiya ne. Domin shekera ta biyar a masana'antar fim, duk wata tsiya da ake na sani.

Bana mantawa akwai wata da ta zo a saka ta a fim a shekarar 2007 aka ce mata za ta fito sau 9, amma duk scene daya sai an buga ta da kasa kuma ta yarda. Daga karshe ma aka ki saka ta aka bar ta da jinya.

Naziru Sarkin Waka

Haka kuma akwai wata buzuwa da ta zo daga Jamhuriyyar Niger a shekarar 2011, ita ma haka ta sha ragargaza, kuma ta zo da kudi har da system, Wallahi daga karshe sai da ta zo abincin da za ta ci ma ya fi karfin ta saboda an gama da ita.


-Rariya

No comments