Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Muna Samun Kudinmu Ne Ta Hanyar Talulluka, Jakadanci, Talullukan Siyasa, Kwangila, Kasuwanci Da Dai Sauransu.

Muna Samun Kudinmu Ne Ta Hanyar Talulluka, Jakadanci, Talullukan Siyasa, Kwangila, Kasuwanci Da Dai Sauransu.  Jarumar Kannywood, Rukayya Da...


Muna Samun Kudinmu Ne Ta Hanyar Talulluka, Jakadanci, Talullukan Siyasa, Kwangila, Kasuwanci Da Dai Sauransu.

 Jarumar Kannywood, Rukayya Dawayya ta yi martani a kan cece-kucen da mutane ke yi game da inda manyan jarumai musamman mata ke samun kudin da suke fantamawa.

Hakan ya biyo bayan furucin da abokiyar sana'arta Ladin Cima ta yi na cewa ana biyan N2,000 a shirin fim.



Dawayya ta ce suna samun kudinsu ne ta hanyar talulluka, jakadanci, talullukan siyasa, kwangila, kasuwanci da dai sauransu.

No comments