Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Fadin Gaskia Yana Karawa Mutum Daraja A Wajan Al,Umma Haka ~Tambaya Ladin Cima

 Fadin Gaskia Yana Karawa Mutum Daraja A Wajan Al,Umma Haka Kuma Fadin Akasin Haka Yana Zubarwa Da Mutum Mutunchin Sa Ko Da Kuwa Shekarun Sa...

 Fadin Gaskia Yana Karawa Mutum Daraja A Wajan Al,Umma Haka Kuma Fadin Akasin Haka Yana Zubarwa Da Mutum Mutunchin Sa Ko Da Kuwa Shekarun Sa Sun Kai Adadin Na Duniyar Nan Gaba Daya.

Yana Daga Cikin Alamomin Munafiki Inji ANNABI SAW Yin Karya Tare Da Fadin Abunda Bana Gaskia Ba. Hakika Na Yausayawa Mama Tambaya Lokachin Da Naga Wannan Hirar Sbd Mutum Me shekaru Irin Nata Ya Zauna Da Yan Jarida Yana Fadar Abinda Bana Gaskia Ba To Lallai Ya Kamata Duk Mai Hankali Ya Tausaya Mata Tare Da Nema Mata Gafarar Allah Swt Bisa Janyo Mana Tsinuwa Da Zagi Kala Kala Da Tayi A Wannan Hirar Tata.💔

Da Farko Dai Mama Tambaya Kwanannan A Set Din Gidan Badamasi Na Falalu Dorayi Hadiza Gabon Taji Kina Labarin Zaki siyi Gida Baki Da Chikon Kudin Taje Mota Ta Dakko Kudi Naira 300k Dubu Dari Uku Ta Baki Kyauta Kika Fashe Da Kuka....💔👈🏻

Sannan Da Azumi Ta Kara Saka Naziru Dan Hajia Ya karbi Account Number Ki Ya Tura Mata ta kara Tura Miki Kudi sbd Allah 

Sannan A Set Din Gidan Badamasin Kudin Da Falalu Dorayi Ya Baki Ya wuce 30k Sannan Aikin Da Kikai Be Kai Ana Kudin Daya Baki Ba Sbd Kyautatawa Irin Ta Yan Kannywood.

Ni Kaina Na Saka Ki A Film Dina Mai Suna Danbala Kinyi Sin Uku Na Dauki Kudi 15k Na Baki Kuma Kudin Aikin Naki be kai Haka Ba.

Sannan Kamilu koko Mawaki Ya Baki Gida Kin Zauna Kyauta Yace Har Karshen Rayuwar Ki Amma Cikin Ikon Allah Da Allah Ya Hore Miki Na Ki  Kika Tashi Kika Koma Naki.

Da Akwai Ire Iren Wadannan Abubuwan Dayawa Wadanda Yan Kannywood Sukai Miki Lokachi Bazai bani Damar Fadin Su Duka Ba.

Tambaya,Ladin Cima

Kiji Tsoron Allah Mama Ki Tuna Zaki Mutu Kuma Zaki Amsa Tambayoyi A ciki Harda Wannan Qagen Da Kikai Mana Ina Rokon Allah Ya Yafe Miki Ya Yafe Mana Gaba Daya...🤲🏾 BBC Hausa

No comments