Mai Shadda Zai Auri Jaruma Hassana Muhammad JIRAN da aka daÉ—e ana yi na ganin auren fitaccen furodusa Abubakar Bashir Maishadda da fitacciy...
Mai Shadda Zai Auri Jaruma Hassana Muhammad
JIRAN da aka daɗe ana yi na ganin auren fitaccen furodusa Abubakar Bashir Maishadda da fitacciyar jaruma Hassana Muhammad ya zo ƙarshe, domin kuwa a watan gobe ne za a ɗaura auren su.
Za a ɗaura auren nasu da misalin ƙarfe 11:00 na safe a ranar Lahadi, 13 ga Maris, 2022 a Masallacin Murtala da ke Kano.
No comments