Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Ango Na Neman A Biya Shi Diyar Dalar Amurka Dubu Ashirin Bayan Amarya Ta Wanke Kwalliyarta

  Ango Na Neman A Biya Shi Diyar Dalar Amurka Dubu Ashirin Bayan  Amarya Ta Wanke Kwalliyarta Wani ango a kasar Algeria ya maka Iyayen amary...

 Ango Na Neman A Biya Shi Diyar Dalar Amurka Dubu Ashirin Bayan  Amarya Ta Wanke Kwalliyarta


Wani ango a kasar Algeria ya maka Iyayen amaryarsa a kotu inda ya bukaci a biya shi kudi har Dalar Amurka Dubu Ashiri don yauradar sa da aka yi.

Ya ce da ya farka daga barci ya rasaza matuka ganin bakuwar fuska tare da shi inda ya zaci barauniya ce ta shigo masa gida. 

Daga bisani ne ya gane ai Amaryar da ya aura ne inda ya ce hakan ba za ta sabu ba don sam ba abinda ya aura ne ya gani a gabansa inda nan take ya maka su a kotu kan zargin cuts cikin aminci inda ya bukaci a biya shi diyya ba ya son auren.



-Zuma Times Hausa

No comments