CIKIN HOTUNA: Iya wa'yannan Bayin zaka Kalla Kasan Kalaman Ladin cima Dana Naziru Kasan Suna Da Gaskiya. DAGA Hamisu Garba Sumaila Hark...
CIKIN HOTUNA: Iya wa'yannan Bayin zaka Kalla Kasan Kalaman Ladin cima Dana Naziru Kasan Suna Da Gaskiya.
DAGA Hamisu Garba Sumaila
Harkar Film wata irin Harka ce wacce ake rasa Gane gaban ta ake rasa Gane Bayan ta sau tari za Kaga wayanda sukai suna suka Daukaka sosai tun a farkon ta Basa samun wata Riba sai dai ta zamo Kusan silar Rasuwar su.
Musamman Mazan cikin ta
Za Kaga Yarinya Karama wacce bata wuce shekara 1 ko 3 Ba amma ta Mallaki Abinda wanda yayi Shekara 30 Bai mallaka ba Kuma ba tare daya dena harkar Ba ko Kuma Ya dena fitowa a cikin Manyan fina-finai shin Menene Yake jawo Haka..?
Wannan Amsar Itace wadda Masu Kallo da Saurare suke jiran fitowar ta Har Yanzu Bata fito ba.
No comments