Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

IZZAR SO EPISODE 77 ORIGINAL

 IZZAR SO EPISODE 77 ORIGINAL Wannan Shiri Na Izzar So Shiri Ne Mai Dogon Zango Inda A Wannan Rana Zanu Kawo Muku Izzar So Kashi Na 77 Kash...

 IZZAR SO EPISODE 77 ORIGINAL

Wannan Shiri Na Izzar So Shiri Ne Mai Dogon Zango Inda A Wannan Rana Zanu Kawo Muku Izzar So Kashi Na 77 Kashi Na 77 Shiri Ne Wanda Matallale Baban Hajiya Najanu Wato Aki Nuhu Ke Nan Ya Taka Rawa Sosai A Cikin Shirin Da Fatan Zaku Nishadantu Da Shirin Mungode

Izzar so shiri ne mai dogon zango wanda ya kewaya nahiyar africa wanda mutane ke kallonsa kamar yadda ta nuna a shafin jarumin shirin lawal Ahmed wanda ake kira da umar hashim a cikin shirin.

Izzar so sun gabatar da sababbin fuskoki wanda kuma sunyi suna da wannan film wannan zango izzar so kashi episode 77.

Akwai takun saka Mai zafi da ke tsakanin hajiya nafisa babbar yarinya da kuma hajiya Sara da kanwar hajiya nafisa.

Shirin Yana da matukar burgewa da kuma abin mamaki Wanda ke burge Yan kallo.

Ga bidiyon nan kasa ku kalla kai tsaye daga bakori tv


Play And Download

                         


You Can Also Watch IZZAR SO EPISODE 76 

No comments