Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

K Wan Kungiyar Matan Kannywood Tare Da Salma Ismail Sunyi Gargadin Naziru Sarkin Waka Ya Janye Kalamansa Ko Kuma Su Naka Shi A Kotu

 K Wan Kungiyar Matan Kannywood Tare Da Salma Ismail Sunyi Gargadin Naziru Sarkin Waka Ya Janye Kalamansa Ko Kuma Su Naka Shi A Kotu A yau d...

 K Wan Kungiyar Matan Kannywood Tare Da Salma Ismail Sunyi Gargadin Naziru Sarkin Waka Ya Janye Kalamansa Ko Kuma Su Naka Shi A Kotu

A yau din nan muka samu rahoton wata takarda ta fito daga shugabancin hauwa A. Bello kan maganganu sarkin waka nazir m Ahmad da yayi ga yan kwana kin nan akan maganar mama ladin cima

Wanda maganganun shi sun tada zaune tsaye a masana’antar kannywood din shine kungiyar matan kannywood association sunka fitar da takarda zuwa ga nazir m ahmad sarkin waka ga abinda takarda ke cewa.

Assalamu alaikum,
Kungiyar matan ‘yan kannywood women association of nigeria (k-wen) karkashin jagorancin shugabancin ni shugabar kungiyar a madadin yan kungiya.

Duba da abin da ya faru wanda naziru M Ahmad yayi wasu kalamai na chin zarafi ga mata masu sana’ar fim muna kira a gare shi da ya janje kalamansa cikin kwana ukku da yau in kuwa bai yi haka ba zamu kaishi kotun musulunci bisa tuhumar yayi mana kazafi.

matan kannywood association sunka fitar da takarda zuwa ga nazir m ahmad sarkin waka ga abinda takarda ke cewa.

matan kannywood association sunka fitar da takarda zuwa ga nazir m ahmad sarkin waka ga abinda takarda ke cewa.

Shugaba

No comments