Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

JERIN JARUMAN KANNYWOOD 20 DA SUKAFI KOWA TALAUCi A KANNYWOOD 2023

  JERIN JARUMAN KANNYWOOD 20 DA SUKAFI KOWA TALAUCi A KANNYWOOD 2023 *JARUMAN DA SUKA FI KOWA TALAUCI A KANNYWOOD* Jama'a Assalamu Alaik...

 JERIN JARUMAN KANNYWOOD 20 DA SUKAFI KOWA TALAUCi A KANNYWOOD 2023

*JARUMAN DA SUKA FI KOWA TALAUCI A KANNYWOOD*

Jama'a Assalamu Alaikum Barkan Mu Da Sake Saduwa Daku A Wani Sabon Shirin Mu Inda Muka Saba Kawo Muku Abubuwan Da Ke Faruwa A Masanaantar Kannywood Kama Daga Kan Abubuwan Nishadi, Ban-Dariya, Ban-Al'ajabi, Ban-Tausayi Da Kuma Ban-Haushi A Wasu Lokuta.

A yau Kafar Tamu Ta yada Labarai ta leka cikin Masanaantar ta Kannywood Inda ta bankado wani Sirri A Kan Wasu Manyan jaruman Kannywood Kannywood wadanda suka bada gudummawa domin habaka Masanaantar har takai halin da take ciki a yau amma kuma sunfi kowa talauci a Masanaantar ba kuma mun fadi hakan bane don mu batawa wani ko muci mutuncin sa...Gaskiya ce ziryan.

1. *DAN-AZUMI BABA*

Mutum na farkon shine Dan-Azumi Baba Cediyar Yan-Gurasa wanda aka fi sani da Kamaye sunan da ya fito dashi a cikin shirin tv mai suna Dadin Kowa na Arewa24 shiri mai dogon zango. Dan-Azumi Baba dai tsohon Marubucin littafai ne kuma kuma marubucin labarin fim sannan kuma mai bada umarni. Ya bayar da gudummawa ta fannoni da dama amma har yanzu yana cikin wadanda basu da abin duniya.

2. *HANKAKA*

Hankaka ma yana daya daga cikin tsofaffin jaruman shirin tv wanda aka fi sani da wasan kwaikwayon barkwanci. Hankaka dai yana daya daga cikin jaruman Masanaantar ta Kannywood da suka dade suna bada gudummawa amma a yanzu shima bashi da abin duniya.

3. *MODA KADUNA*

Ga wadanda suka dade suna kallon wasan kwaikwayo na Masanaantar fina-finan Hausa sun san cewa Moda yana daya daga ciki tsofaffin jaumai da suka bayar da gudummawa a Masanaantar Kannywood wanda yasha fama da ciwon kafa inda sai da aka yanke masa kafa duk sakamakon rashin kudi wanda ya kamata a ce an kula da lamarin irin su. 

4. *BASHIR BALA CHIROKI*

Bashir Bala ya kasance daya daga cikin mayan jarumai ko kuma mafi shaharar jarumai a shekarun baya har sai da ta kasance baa jin dadin kallon fim idan babu fuskar sa. Chiroki yayi fina finai da yawa a rayuwar sa sannan ya kara fito da martabar fina Finan Hausa a idon duniya, amma abin mamakin shine gaba daya masu tafiyar da Masanaantar sun manta da lamarin sa an shafe babin sa.

5. *Billy O*

Shima Billy O wani tsohon kuma shahararen mawakin barkwanci ne a Masanaantar Kannywood wanda ya dade ana ta gwagwarmaya dashi inda ya bayar da gudummawa ta

No comments