Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Kebir Nake Karba Shiyasa Nayi Haka Acewar Fati Slow

Kebir Nake Karba Shiyasa  Nayi Haka Acewar Fati Slow Tabbas Zaman Sulhu Tsakanin Jagororin Kannywood da Naziru Sarkin Waka ya Tabbata an sam...

Kebir Nake Karba Shiyasa  Nayi Haka Acewar Fati Slow

Tabbas Zaman Sulhu Tsakanin Jagororin Kannywood da Naziru Sarkin Waka ya Tabbata an samu Hadin kai a Tsakanin Ban garorin guda biyu, Zaman ya samu Halartar Manya Shuwagabanin Masana'antar ta Kannywood da kuma wasu Daga cikin Wakilai sa 'Yan Uwan Shi Naziru Sarkin Waka, Wannan dai shine karo na farko da aka taba samun 6an garori guda biyu sunyi Zaman Sulhu a Masana'antar ta Kannywood, daga bisani Shi Naziru Sarkin Waka yacika Alkawarin daya dauka na bawa Baba Tambaya da Fatee Slow Alkawarin Kudi da yayi na kimanin Naira Miliyan Uku a Tsakanin Baba Tambaya da kuma Ita Fatee Slow, Muna Fatan wannan Zama ya zama Silar kawo Zaman lafiya a cikin Masana'antar ta Kannywood.


PLAY VIDEO

                          

No comments