Kishin-kishin. Itama Hafsat Idris tayi aure a cikin sirri Abubuwa na ta faruwa a wannan watan game da kannywood akan aure bayan munji yadda...
Kishin-kishin. Itama Hafsat Idris tayi aure a cikin sirri
Abubuwa na ta faruwa a wannan watan game da kannywood akan aure bayan munji yadda muka kwo muku daurin auren aisha aliyu tsamiya a shekaran jiya sannan kuma na roducer bashuir mai shadda shi kuma zaayi shine a watan mai gabata sai yau dinna mukaji cewa an itama hafsat idris cewa itama an daura aurenta a yau
Hafsat Idris (Barauniya) tayi auran sirri!
An Daura auren da angonta matashin yaro a yammacin wannan Rana ta Asabar a cikin birnin kanon Dabo.
Details soon.....
Amma Ga Kanun Labarain Nan
No comments