Mansura Isa ta hada gagarumin bikin birthday da ya dauki hankula jaruma mansura isa ta gudanar da bikin birth day nata in ata gayyaci abok...
Mansura Isa ta hada gagarumin bikin birthday da ya dauki hankula
jaruma mansura isa ta gudanar da bikin birth day nata in ata gayyaci abokan arziki tare da mutane na gida dana waje afadin nigeria wannan abu ya hada da gudanarwa da nishadi Inda Mukaga wasu Jaruman Sun Halarta Kamarsu Baballe Hayatu Fati Slow Da Sauransu
No comments