Mawaki Ali Isa Jita Da Matarsa Sun Cika Shekara 13 Da Aure Mawakin ne ya bayyana haka a shafinshi na Instagram in da ya ke yi wa Allah godi...
Mawaki Ali Isa Jita Da Matarsa Sun Cika Shekara 13 Da Aure
Mawakin ne ya bayyana haka a shafinshi na Instagram in da ya ke yi wa Allah godiya tare da bayyana farin cikinshi.
Hakan na zuwa ne kwanaki kadan da mawakin ya bayyana aniyarshi ta neman tsaya takarar gwamnan jihar Kano a zaben 2023.
No comments