HATTARA MATAN TIK-TOK : mijina ya sake Ni bayan na wallafa video na a Tik-tok, wata mata ta Roki gidan talabijin din ATP Hausa domin su j...
HATTARA MATAN TIK-TOK : mijina ya sake Ni bayan na wallafa video na a Tik-tok, wata mata ta Roki gidan talabijin din ATP Hausa domin su janye video ta, wanda su É—auka a shafin ta na Tik-tok lokacin tana budurwa, sama da shekara daya, lokacin kafin tayi aure, a cikin video matashiyar tayi magana akan auren Wuff, ta nuna irin illar dake cikin auren Wuff,
Gashi nan kamar yadda kuke gani a Screenshot, Allah ya tsare mu daga danasani, Don Girman Allah ku taya mu yadawa ko Allah zaisa ya zama darasi ga Yan baya ðŸ˜
No comments