Music Diamond Platinum | GIDI | Official Audio Wannan Sabuwar Wakar Diamond Platinum Ce Wadda A Ka Saka A Wannan Sati,Kowa Yasan Diamond Ma...
Music Diamond Platinum | GIDI | Official Audio
Wannan Sabuwar Wakar Diamond Platinum Ce Wadda A Ka Saka A Wannan Sati,Kowa Yasan Diamond Mawakane Na Duniya Inda Yake Jan Zarensa A Wakokin sa Da Fatan Wannan Waka Gidi Zata Samu Karbuwa A Gareku Kuciga Da Saurara Saboda Munayi Ne Domin Jin Dadinku