Abubuwa 10 Da Jaruman Kannywood Suke Dashi Wanda Baku Sansu Ba 1.Ahmad S Nuhu Ahmad S Nuhu Shine Jarumi Na Farko A Kannywood Wannan Duk She...
Abubuwa 10 Da Jaruman Kannywood Suke Dashi Wanda Baku Sansu Ba
1.Ahmad S Nuhu
Ahmad S Nuhu Shine Jarumi Na Farko A Kannywood Wannan Duk Shekara Akafi Tunawa Dashi Mafi Yawanci Jarumai zsuma Wallafa Hotonsa Domin Tunawa Dashi
2.Balaraba Mohammed
Mutuwar Balaraba Mohammad Ta Girgiza Masanaanta Domin Ta Rasu Ne Ta Hadarin Mota
ina Itama Koda Yaushe Ake Tunawa Da Ita Ba
3.Ahmad S Nuhu Bai Taba Karbar Kayauta Ba Ko Wani Mukami Ba Amma Ana Yawan Tunawa Dashi Sosai Da Sisai A Masanaantar Har Yau Baakuma Samun Wanda Ake Tunawa Dashi Ba A Kannywood Kamar
4.Ahmad S Nuhu Shine Jarumin Da Ya Aure Abokiyar Sanaarsa Wata Hafsa Shehu
5.A Shekarar 2003 Jarumi Ahmad S Nuhu Shine Jarumin Da Yafi zkowani Karumi Daukar Waya Ta Kira
6.Anyi Masa Film Kacokan A Fkd Mai Suna SANSANI Wanda Aka Jina Labarin Akan Yadda Rayuwar Ahmad S Nuhu Ta Gabata