Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Shugaban Jamiyyar APC na Jihar Kano Alh Abdullahi Abbas bisa murnar karbar shaidar lashe zabensa daga uwar Jamiyyar APC ta Kasa

 Cikin Hotuna:Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, Sanata Kabiru Gaya, Shugaban Masu rinjaye na Majalisar Tarayya Hon Alhassan Ado Doguwa,...

 Cikin Hotuna:Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, Sanata Kabiru Gaya, Shugaban Masu rinjaye na Majalisar Tarayya Hon Alhassan Ado Doguwa, Yan Majalisar Tarayya, Hon. Abubakar Kabiru Abubakar, Hon Kabiru Alhassan Rurum, Hon. Abdullahi Mahmoud Gaya, Daraktan yakin neman zabe Alh. Nasiru Aliko Koki, Kwamishinan Kananan Hukumomi Alh. Murtala Sule Garo duk suke taya Zababban Shugaban Jamiyyar APC na Jihar Kano Alh  Abdullahi Abbas bisa murnar karbar shaidar lashe zabensa daga uwar Jamiyyar APC ta Kasa


Abubakar Aminu Ibrahim 

SSA Social Media, Kano.

No comments