Yaro Dan 19 Yayiwa Malamarsa Mai Shekaru 28 Ciki A Kasar Ghana Mahaifin yaron ne ya fito ya yada wannan labarin a shafinsa na Facebook, tak...
Yaro Dan 19 Yayiwa Malamarsa Mai Shekaru 28 Ciki A Kasar Ghana
Mahaifin yaron ne ya fito ya yada wannan labarin a shafinsa na Facebook, takanas kuma ALFIJIR HAUSA ta bibiya alamarin.
Inda yake neman shawaran mutanen kan yadda Malamar daya dauko ta rika karantar da 'ya'yansa biyu tagwaye mace dana miji, ta ribaci namijin inji sh
i ya mata ciki.
No comments