Turkashi Kannywood Ta Kama Da Wuta🔥🔥Bayan Kalaman Sarkin Waka Kan Martanin Da Su Ali Nuhu Sukayi Tabbas Kannywood Ta Dau Dumi Domin Kuwa...
Turkashi Kannywood Ta Kama Da Wuta🔥🔥Bayan Kalaman Sarkin Waka Kan Martanin Da Su Ali Nuhu Sukayi
Tabbas Kannywood Ta Dau Dumi Domin Kuwa Gashi Nan Munga Mutane Da Yawa A Masanasntar Suna Tona Albarkacin Bakinsu,Da Farko Munga Bashir Mai shadda Inda Ya Mayar Da Martani Ga Sai Kuma Daga Bisani Mukaga Sani Candy Shima Ya Fito Ya Naisa Martani Ga Mawakin Akan Ya tsaya A Matsayin Mai Waka Kar Yashifmga Musu Hurumi
Play Video
No comments