Amfani Da Charbi kwaikwayo ne da Kafirai – Dr Mallan Kabiru Asgar Dr. Kabiru Asgar, ya ce asalin carbi kwaikwayo ne daga kafirai ‘yan kabi...
Amfani Da Charbi kwaikwayo ne da Kafirai – Dr Mallan Kabiru Asgar
Dr. Kabiru Asgar, ya ce asalin carbi kwaikwayo ne daga kafirai ‘yan kabilar Katolika, Wato Kafiran Tun Baya Yan Asali Ke Nan babu shi kwata-kwata a Musulunci.
Malamin Ya Kara da Cewa ita kanta kalmar sunan carbin bata da Asali kwanta Kwata, saboda bayan zuwan Musulunci da shekara dari hudu ma babu sunan carbi.
Malamin ya ce wani abu da yake faruwa shine, sai dan’uwanka yaje Saudiyya wai yarasa abin da zai kawo maka sai carbi saboda yana ganin kai Ustazu ne.
No comments