Tauraro Ep Lilin baba New Album Track List 2022 Lilin Baba mawaki Mai Tarin Masoya ne Wanda Shine Mai Makallar North East Record ya fitar ...
Tauraro Ep Lilin baba New Album Track List 2022
Lilin Baba mawaki Mai Tarin Masoya ne Wanda Shine Mai Makallar North East Record ya fitar da sababbin kudin Wakoki Na album dinsa mai suna ‘tauroro’.Ep
Lilin baba mawaki ne da yayi fice A Wakokin Hausa Da Na Hip Pop wajen rare wakokin hausa wanda yayi fice sosai wanda yanzu haka shine mai shirin Fipm mai Dogon Zango Wato “wuff”.A kwana baya ya fitar da sabon kudin album dinsa mai suna The North Album Wanda yayi wakoki masu daɗi sosai wanda mutane sunka yaba. A Yanzu Ma Ya Fitar Da Kundi Mai Wakoki 7 Cikin Sa Wakokin Sun Hada Da
1.Yarinya
2.Matso
3.Sai Ke
4.Zo Gani
5.In Na Ganki
6.Zauna
7.So
No comments