Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

An sace Dan Sheikh Isa Ali Pantami.Kuka Zanyi Ba murna Ba Acewar Zahrah Daimond

  An sace Dan Sheikh Isa Ali Pantami.Kuka Zanyi Ba murna Ba Acewar Zahrah Daimond 1.Labari Na Daya Wani alabari da aka dinga kishin kish...

 

An sace Dan Sheikh Isa Ali Pantami.Kuka Zanyi Ba murna Ba Acewar Zahrah Daimond

1.Labari Na Daya

Wani alabari da aka dinga kishin kishin din sa ya tabbata na cewa an sace dan misnistan sadarwa Sheikh Isa Ali fantami mai suna Al'ameen Isa Ali Pantami a jiya Alhamis A kusa da ginin NIDB dake Bauchi Sai dai abinda ya maida labarin mara tushe shine kasancewar jami'an tsaro sun bayyana cewa basu da masaniva kan lamarin hakazika an tuntubi babban limamin massalcin juma an Sheik Ali fantamin dama wasu almajiran sa duk sun bayyana basu da wata masaniya kan wannan lamari

Sai dai kwatsam a yammacin yau sai labari ya bayyana cewa an gano dan Ministan inda Aminiya ta yi rahoto kan lamarin

ya dags cikin malamia yaren ta shaida wa ya Kilinmu cewa Mun fito ne daca gidansu ya

dawo gida yanzu an sam Dambam wadandasuka sace shi suka lingen hinciken jami'an tsaro, dawo da shi

"Da daddare aka sanar da mu cewa an sace shi, amma mun gode Allah Madaukakin Sarki wadandasuka sace shi suka yar da shi," inji ta, kodayake ba Tayi Wani karin bayani ba.

Babban Limamin Masallacin Jum'a na Minista

Pantamin da ke Bauchi, Imam Hussaini ya tabbatar da cewa yaron yanzu haka yana gida. Jami'in hulda da jama'a na Rundunar Yan Sandan

a Jihar Bauchi, Mohammed Ahmed Wakil, ya ce ba a kai rahoton lamarin ga rundunarsu ba.

Ya ce, "Mun tuntubi dukkan jami'an 'yan sandan da ke Bauchi suka ce ba a kai rahoton lamarin ba, ko da ya faru ba mu sani ba. Abin da muke bukata daga jama'a shi ne su taimaka mana da sahihan bayanai game da masu aikata laifi a tsakanin alu'mma don daukar matakin da ya dace, kuma idan akwai wata matsala suyi maza su kai rahoto ga van sanda." Majiyoyi sun bayyana sunan yaron da ALAmin Isa Ali Pantami, wanda ke zaune tare da kakarsa a Bauchi. da fatan Alah ya kiyaye gaba ya kara karewa ameen

2 Labari Na Biyu

Kuka Zanyi Ba murna Ba Acewar Zahrah Daimond

Daga masana'antar Kannywood kuwa jarumar da ta yiwa masana'antar kome bayan mutuwar auren ta wato Diamond Zahra ce tayi wani abu da ya saba da al'adar jaruman masana'antar ta Kannywood ta shagali da bidiri a murnar kara shekara da mafi yawancin su kan yi duk shekara

Sanin kowa ne yadda wasu daga jaruman kan kashe dubbanai darururwa don shagalin rana daya kachal dan murnar zagayowar ranar haihuwar su Wanda akan tara jarumai ayi shagali aci asha ayi raye raye a yanka cake musamman jarumai irin su Maryam Yahaya Mansura Isa Ali nuhu Nafisat Abdullahi da sauran su na daga jaruman da suka fi bawa wannan biki muhimmanci wanda koda ba'a kashe kudi ba akalla akan yi sabbin hotuna a wallafa tun kafin ranar domin abokai su dauka su wallafa a ranar dan Su taya su murna Ayu ne ranar zagayowar ranar haihuwar jaruma Tahra Diamond din kuma ita ma kamar yadda aka saba ta sanar da birthday dinta inda ta wallafa wani video ba dankwali tana bin waka gamida rubuta birthday na saura van awanni Sai dai koda lokacin da zata a fara taya ta murnan yayi sai jarumar ta yi wata wallafa da ke nuna bata goyon bayan wannan al'ada ta murnar zagayowar ranar haihuwa inda ta wallafa wani rubutu da ke cewa

Nasan Kowa na jira nasa hoto nace yau nakara

shekara ina murnaamma nazabi kar nayi hakan

duk da nasanar zan kara shekara.yau adadn

shekaru na ya karu da lambobi.amma abun da

nasake dubawa shine a lkc da nakara shekara

Read also:Maryam Yahaya Tayi Barin Zance

Read also:Maryam Yahaya Ta Kamu Da Soyyayya

aWanan Lke marasa shekara a rayiwata,shin murna zanyi ko kuka Nidai nazabi naroki Allah yasa abunda ya rage  na rayiwa nayshi kan hanya ma daidai ciya

Ameen A

Zahrah Diamond

Koda yake Zahra ba ita ce jaruma ta darko da ta barranta da wannan al'ada ba amma abin da tayi ya bada mamaki duba da bazata rasa masu daukar nauyin kashe mata makudan kudi tayi irín birthday din da tke so ba ga kuma abokan sana'ar ta da zasu bata gudummawa wajen taya ta murna amma sai ta zabi tayiwa Allah godiya wanda hakan ya burce masovan ta

Cikakken Labaran

                        

 

No comments