Anga Bob Marley A Jikin Ayaba In ba rashin hankali ba, kuce shehu Ibrahim inyas ya bayyana ajikin itace, wani lokacin kuce sama, wani lokac...
Anga Bob Marley A Jikin Ayaba
In ba rashin hankali ba, kuce shehu Ibrahim inyas ya bayyana ajikin itace, wani lokacin kuce sama, wani lokacin kuce abangon bene, to ga bobmaly shi ma ya bayyana abawon ayaba, shima me zaku ce?
No comments